Kannywood

Tinubu ya ci kaso 95 na magance matsalolin da Gwamnatin Buhari ta bari – Rarara

Shahararren mawakin Dauda kahutu Rarara a wata fira da freedom radio kano inda yake bayyana cewa gwamnatin Tinubu tayi abun da ta gani domin magance matsalolin da gwamnatin baya ta bari ta Muhammadu Buhari.

A cikin wannan fira dauda kahutu Rarara ya bayyana cewa gwamnatin tinubu ko wanda baya son gaskiya tayi kokari sosai wajen magance irin yadda gwamnatin buhari tayi dama dama da kasar nan.

A cikin wannan yana mai cewa

“Buhari yayi tumu tumu da kasar nan ance ba gaskiya bane, amma yanzu kowa yasani cewa an samu kaso 95% da an ka magance akan wannan matsalolin da gwamnatin buhari ta bari“-inji Rarara

Dauda Kahuta Rarara ya fadi maganganu wanda yake cewa gwamnatin su ta samu nasarori sosai fiye da gwamnatin da ta gabata.

Ga hirar nan ku saurara kuji daga bakinsa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button