Uncategorized
Kalli Zafaffan Hotunan Diyar Sarkin Musulmi Fatima Sa’ad Abubakar Da Angonta (pre _wedding)
Advertisment
Alhamdulillahi a yau mun kawo muku hotunan diyar sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar na ukku wanda bamu kawo muku a bayya ba.
Shafin Hausaloaded yana baku hakuri na rashin kawo muku wannna hotuna cikin lokaci a Gafarcemu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Allah waddan irin wannan tarbiya dan batayi dai-dai da muslinciba ko kadan. Kuma wai yar sarkin musulmi. Sarkin fulanin sokoto dai. Tun da bai iya kare ahalinsa daga al adar da bata musulinciba allah katsaremu mu da ahalinmu daga dabia irin wannan. Amen