Uncategorized
Ma’aurata: Maganin Hana Saurin Kawowa Yayin Saduwa (Jima’i)
Advertisment
Mai fama da matsala ta saurin kawowa yayin kusantar iyali,wani ko minti daya baiyi wani ma ana cikin wasanni yake kawowa,wani kuma sau 1 idan yayi ba kari, insha Allah wannan fa’ida ta wadatar.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Man zaitun
2. Man kaninfari
3. Garin kaninfari
Zaa samu man kaninfari da man zaitun amma na misra ko Aljeria,zaa hada waje daya amma zaiyun yafi yawa,sannan a samu kaninfari a dake shi sosai yayi gari sai a zuba shi a cikin wannan mai da aka hade a barshi awa 10.
Sannan da dare awa 1 kafin a kusanci iyali zaa shafe gaba da wannan magani.
Insha Allah za’a ga abin mamaki.
Daga: Sirrin rike miji