Labarai

Mawakin Kwankwasiyya Tijjani Gandu Ya samu Award Sanadiyar Wakar Abba Gida Gida (cikin hotuna)

Hadakar Kungiyoyi Masu  Tantance Wakar Da tafi Kowa ce, Waka Fice A Shekara
Sun Bayyana Wakar Da Tijjani Gandu Ya yiwa Dan Takarar Gwamna Jihar Kano Mai Taken ABBA GIDA GIDA ABBA

Amatsayin Wakar Da tafi Kowa ce Fice Acikin Wakokin’da Akayi Acikin shekarar 2019
Hakan Yasanya Kungiyoyin Suka Baiwa Mawakin A Ward Na  Gwarzon Shekarar 2019
Ita Dai Wakar Abba Gida Gida Waka ce Da Akayi ta cikin Lafuza Masu Dadi
Daga cikin Abunda Yafi Burge Jama’a shi ne Daga Farkon Wakar Har Zuwa Karshen ta Babu  Babu Zambo Babu cin Mutunci Aciki
Aj awabin Mawakin Tijjani Gandu Yayi Kiraga Abokan Sana’ar sa Ta Waka Da suyi,Koyi Da shi Wajen Kau cewa Furta Kalaman Batanci Kan Abokan Hamaiya A Yayin’da Suke Rairawa Iyayen Gidan su Waka
Tijjani Gandu Ya chigaba Da Fadin Duk Wanda Wani Mawaki Ya yiwa Kazafi Ko Bata suna Idan Bai Yafe ba Sai Allah Yabi Masa Hakkin sa Tijjani Gandu Yace shi Allah Baya, Yafe Hakkin Wani Akan Wani

Bayaga Haka Mawaki Tijjani Gandu Yace Zagi Ko cin Mutunci Baya sa Wakar Mutum Tayi suna
Jama’a Da Dama Suna Kallon Mawakin’daya saba Zagi Acikin Waka ,A matsayin Mara Tarbiya Ko kuma Mahaukaci Daga Qarshe Tijjani Gandu Yayi Godiya Ga, Allah Da ya Nuna Masa Wannan Rana Mai Dumbin Tarihi

Amadadin Masu Bibijjani Gandu Congratulation

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA