Uncategorized

Kiwon Lafiya : Maganin Ciwon Sikila

 Ka samo ganyen Ogu (wata ciyawa ce dake fitowa a yankin kudancin Nigeria) da kuma ganyen Zogale. Ka hadasu waje guda. (Amma Ogu din yafi yawa).

Sai kayi blending dinsu (wato markadawa) gaba daya ka tacesu ka zuba akofi. Sannan ka samu garin Habbah cokali biyu ka dafashi da ruwa kofi guda.

Idan ya tafasa ka sauke ka taceshi. Idan yayi sanyi sai ka hada da wancan ruwan Markaden ganyen, Ka gauraya da zuma ka rika bata cokali uku safe da yamma.

Ka ajiyeshi a Fridge. Washegari ma za’a iya amfani dashi. Amma kar ya wuce ranar.

Haka za’a ci gaba da yin wannan ha’din har a samu waraka in sha Allah.

Me Bukatar Hadadde za aimana Magana a 08135404044,  08020738307 ko ta WhatsApp

N18500. Zamu aiko har inda ake bukata,  zaa sallami direbobi kudin kaiwa. Mu za aturomana kudin ta Bankin mu na Eco.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button