Kannywood
Innalillahi wa’innah alaihi raju’un Sarkin waka Nazir M Ahmad yayi hadarin mota
Wannan hoton motar da yayi hadari motar ta lallace amma yace motar ce kawai sun fita lafiya.
Allah ya tsare gaba.
Ga posting din sarkin waka nazir m ahmad.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.








