Ma’aurata : Saurin Saduwa (Jima’i) Gaba Da Gaba
abu na biyu da yake kawo sabani wurin jima’i tsakanin ma’aurata shine, saurin saduwa ta gaba da gaba, abin da ake nufi da wannan shine, namiji ya ko daukar lokaci mai tsawo wurin jawo hankali mace da kuma tsokano,
sha’awarta wato da dai shi ya kamu, sai yayi wa mata tasa hawan kawara, yin haka yana sa namiji ya kai kololuwar sha’awa wato ya kawo maniyyi kafin ita macen ta gamsu. Wanda haka yana jawo macen ta kasance tana biya wa mijinta bukatarsa ne kawai, ba don zata amfana da komai ba” domin a lokacin da mijin yake kosar da sha’awarsa ita sha’awarta ko taso wa bata yi ba.
SAURIN KAMMALA JIMA’I:
matsalar halin saurin kawo maniyyi daga wurin namiji kafin mace za a iya shawo kanta, idan anbi hanyar data dace wurin yin jima’i.
da farko dai abin da ake nufi da saurin kawowa, shine ya zama cewa da zarar namiji ya fara saduwa ta gaba da gaba sai ya kawo maniyyi tun kafin ya dauki dan lokaci idan haka ta faru ita mace bata gamsuwa hanyarda ake bi wurin shawo kan wannan matsala itace, a samu shafe-shafe da gogaiya ta lokaci mai tsawo, kafin saduwa ta gaba da gaba idan anyi haka,
zai zama an samu mijin da matar su gamsu lokaci guda, idan hakan bata samu ba, zai zama tsiran ba mai yawa ne ba, ta yadda zai haifar da matsalar rashin jin dadi sai dai kuma a lura da cewa, akwai wasu lokuta amma su suka fi karancu, wadanda a wadannan lokuta za a samu cewa wannan hali na saurin kawowa yafi karfin shafe-shafe, da gogaiya, kafin saduwa ta gaba da gaba, su gurbinsa
DA FATAN ZAMU KIYAYE DOMIN GYARAN AURE DA RAYUWAR MU