Kannywood

Chakwakiyar Siyasa A kannywood : Ali Jita Yace Yanzu shi ba Dan Apc Bane Ba Kuma Dan PDP ba

Advertisment

Shahararren mawaki Ali jita Ya yi posting akan irin yadda siyasa take a yanzu kuma yayi tsokaci sosai akan mutane da kuma abokana sana’arsa wanda ya nuna cewa shi ba dan dan apc bane kuma ba dan pdp ba shi na kowa ne.

Ga abinda ya yi posting a shafinsa na Instagram.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button