Politics Musics
AUDIO : Sabuwa wakar Rarara : Yanci Na Bana Kudi Bane
Advertisment
A Yau mun sake kawo muku sabuwa wakar shahararren mawakin zamani nan na siyasa wato dauda kahutu rarara wanda a wannan sabuwa wakarsa ya sanya mata suna “Yanci Na Bana Kudi Bane”.
Ma’ana yana nufin cewa shi kuri’arsa bata kudi ba ce ta nemowa kansa yanci ne bawai a bashi kudi ba kawai a’a.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-
?Kusamana sautin baba
? Wannan wakar bata kudi bace ba
? Yanci bana kudi bane ba
? Anso a bamu daloli munki karba
? Nace kugayamusu yanci bana kudi bane ba.
? Kuma wakar bana kudi bane ba
? Dani mai wakar bana kudi bane ba
? Da duk yayana bana kudi bane ba.
? Abokina bana kudi bane ba
? Yayan yayana bana kudi bane ba
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com






![[MUSIC] Rarara - Banza 7 Ta kasa Amo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/03/real_dauda_kahutu_rarara-20210302-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
