Politics Musics

MUSIC: Sabuwa Wakar Rarara – Ado Ya Tafi Gashi Ya Dawo ( Sabon Sarkin Kano)

Wannan wata sabuwa waka ce da rarara yayi ta sabon sarkin Kano wanda gwamna ganduje ya nada jiya bayan cire rawanin sanusi lamido sanusi.
Wanda a yanzu dai aminu ado bayero ne wanda shine wannan mawakin siyasa dauda kahutu yayi mai suna ado ya tafi gashi ya dawo.
Wanda daman dai kunsan wannan mawakin yana gefen ganduje daman nasan mutane na jiraye da cewa sai yayi waka.
Ku saukar domin ku saurara

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button