Politics Musics

AUDIO : Sabuwa Waka Rarara – Dodar Ta Tabbata

Advertisment

Albishirinku yan uwana ma’abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da labari mai dadi akan komawa baba buhari mulki Nijeriya a karo na biyu Ni Ceo Hausaloaded.com tare da madadin maziyartan wannan shafi muna taya shugaban kasa Allah ya taya shi riko.
Bayan haka nazo muku da sabuwa waka mai zafi ta rarara tare da Abokinsa babban chinedu wanda sunke sunka rera wannan waka mai taken ” DODAR TA TABBATA”
Wanda a yau kam kuyi hakuri ko tsakuran baitocin wakar bazamuyi ba sai dai ku saurara da kunnuwanku.
A cikin wannan waka duk ya fadi johohi kowa ne dodar kuma a cikin wannan waka ya cacacaki su bukola, kwankwaso, Tambuwal da dai sauransu.
Sai kuyi amfani da wannan link na kasa domin ku saukar da wannan waka a wayoyin salularku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button