Politics Musics
MUSIC : Rarara – Lema Ta sha kwaya
Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.
Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.
Rarara ya baiwa wannan waka suna “Lema Ta sha Kwaya” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.
Wanda zaku iya amfani da alamar Download mp3 domin downloading.