Politics Musics

MUSIC : Hadakar Mawakan Kannywood : Dalilina For Buhari 2019

Advertisment

Wannan wata sabuwa waka ce da hadakar mawakan kannywood na sake fitarwa mai suna ” Dalilina for Buhari 2019″ wanda a kowane su yana fadin Dalilinsa na zaben buhari.
Wanda a cikin akwai kadan daga cikin mawakan zan kawo muku
1 – Aminu Ala
2 – Nazir m Ahmed sarkin waka
3  – Ali Jita
4  – Nazifi Asnanic.
Da dai sauransu .
Kada ka bari a baka labari ku saukar da wannan waka kuma ku yi share zuwa ga abokanku da group’s.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button