Politics Musics
MUSIC : Rarara,Gangamin MaWaka -Katin zabe
A yau ma hausaloaded.com mun sake zo muku da sabuwa waka mai suna “katin zabe” wanda gangamin mawaka sunkayi da mawakan siyasa da mawakan nanaye wato mawakan masana’antar kannywood ga kadan daga cikin muryoyin mawakan.
1. Rarara
2. Aminu Alan waka
3. Ado gwanja
4. Hussaini Danko
5. Baban chinedu
6.Ishah forest…
7. Jamilu jadda garko
8.Adam a zango.
Da dai sauransu
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.








