Politics Musics
[MUSIC] sabuwar Wakar Rarara “Sai kayi Takwas Ganduje” New Song
Saukar da sabuwar wakar rarara “sai kayi takwas Ganduje”new song 2017.
Wannan waka yayi tane ga governor ganduje mai taken ganduje two times wanda ga kadan daga cikin wakar
Baitocin wakar
==> Yan dakile suyi biyu babu
==> Duk bakin ciki yan bakin ciki sai kayi two times
==> Ganduje sai jayi two times daman kai jarumi ne
==> Duk bakin ciki dan bakin ciki sai munci wainar tanda
==> Wasu yi dakile ganduje yazo ya gyara
==> yan ban kaura sun daina sun gane ganduje yafi karfinsu
Download Audio Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com