Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Gasar Bauchi
Advertisment
Wannan wata waka ce wanda matashin mawaki isah ayagi yayi ta wanda ya bawa suna “Gasar Bauchi” wanda a ciki yake lissafa manya manya mawaka da na halarci wajen wanda daga ciki akwai
Nura m inuwa
Aminu ala
Mudassir kasim
Musbahu ahmed
Nazifi Asnanic
Hamisu breaker
Da dai sauransu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


