Kannywood

Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace yana son auren ta tare da Fatima Washa

Wani da ya ga tsalelen hoton da taurarin fina-fina Hausa, Rahama Sadau da Fati Washa suka dauka tare yace, dama ace ku biyun duk ku aureni.
Saidai Rahama ta bashi amsar cewa kada ka yi fatan haka, zamu iya sa zuciyarka ta kama da wuta a yayinda zamu ci gaba da son junanmu.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button