Kannywood
Jarumar Kannywood Madam Korede Tasha Allah wadai Akan Tattoo a kirjinta
Tauraruwar fina-finan Hausa, Madam Korede ta yi ikirarin cewa tawa jikinta Tattoo inda ta saka wani hoto da aka rubuta “Thank God”, watau mun gode Allah.
Ta saka hoton a shafinta na Instagram wanda kuma ta rubuta cewa, Done with my Tattoo, watau an gama min Tattoo dina.
Wasu dai sun bayyana cewa, ba ita bace.
Wasu kuwa cewa suka yi Allah ya tsinewa masu zana jikinsu.