Kannywood
Allah Yayiwa Mahaifiyar Alan waka Rasuwa
Advertisment
A yau din nan ne Allah yayiwa Mahaifiyar fitacen mawakin nan Aminu Alan waka, wanda munka samu wannan labari nan daga wani bawan Allah sani hamza funtua daya daga cikin ma’aikatan gidan jaridar legit.
“Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Rajiun.
Allah ya yiwa mahaifiyar Alhaji Aminu Alan Waka rasuwa.
Jana’iza gobe Talata karfe 9:00am a gidansa da ke Maidile.“
A madadin CEO hausaloaded da mabiya wannan shafi suna mika ta’aziyarsu Allah ya jikanta yayi mata rahama amen.