Kannywood
Kalli Kyawawan Hotunan Nazir M Ahmed Na Shirin Nadan Sarauta
ranar 27 ga watan Disambarnan da muke ciki ne idan Allah ya yarda me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II zai nada tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin wakarshi.
Wadannan hotunan sun nuna yanda Nazir ke ta shirin wannan muhimmiyar rana.
Muna kara tayashi murna da fatan Allah yasa a yi lafiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com