Kannywood

Barayi sun fasa motar General BMB sun sace mai makudan kudi

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa ya tashi da safe ya tarar wasu sun fasa mai mota sun dauke wasu kayayyaki da makudan kudi.



A wani faifan bidiyo da ya saka a dandalinshi na sada zumunta, Bello ya nuna motar tashi da fasassun gilasai sannan ya bayyana cewa, wanda suka yi wannan danyen aikin sun sace mai kudi miliyan daya da kusan dubu dari uku.

Ya kara da cewa, koma meye Allah na nan kuma insha Allahu a karo na gaba zaku yi a bakin ranku.

Allah shi ya bani kuma zai sake bani In Sha Allah.

Muna fatan Allah ya kiyaye na gaba ya kuma mayar da Alheri.

Sources hutudole

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button