Labarai

BIDIYO Sai Mun Canja Gwamnatin Buhari, Cewar Matasan Jihar Zamfara

Advertisment

Daga Datti Assalafiy

Jama’a a bude wannan bidiyo a saurara, wannan shine karon farko da na ji na gani gungun matasa suna tabbatar da cewa sai sun canza gwamnatin shugaba Buhari saboda mawuyacin halin da aka shiga a jihar Zamfara.

Babu shakka za a yi wa gwamnatin shugaba Buhari illa wanda zai iya hana shi zarcewa matukar aka tafi a haka ba’a dauki matakin da ya dace a jihar Zamfara ba, domin ‘dan hakkin da ka raina shi zai tsole maka ido inji masu karin magana.

Allah Ya sauwake.


Domin saukar da wannan bidiyo a wayoyinku na salula.

Download Video Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button