Kannywood

Allah Yasa Na Riga Mamata Mutuwa -Ii nji Adam A Zango

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton inda ya kai mahaifiyarshi gurin da yake gini.



Ya bayyana cewa, saura kiris ya kammala ginin idan Allah ya yarda.

A karshe ya godewa mahaifiyar tashi bisa addu’ar da take mishi inda ya karkare da cewa yana fatan Allah yasa ya rigata mutuwa.

Muna musu fatan Alheri

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button