Labarai
Labari Marar Dadin Ji Game Da Tagwayen Da Aka Sace A Zamfara
Advertisment
Gaskiya Hasana da Hussaina, wato ‘yan yagwayen da aka yi harkuwa da su a jihar Zamfara, masu garkuwa da su sun ce zasu kashe daya yau subar daya.
Muna kira ga Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’Aziz Yari da Shugaba Buhari da cewa don Allah su gaggauta ceto rayuwar wadannan ‘yan tagwaye.
Da fatan Allah ya kawo muna karshen masu garkuwa da jama’a a Nijeriya.
Ni. Shin kwanakin baya bana ga ance an sake su ba? Kodai banji dai-dai ba.
Daga Zaidu Bala Kofa Sabuwa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)


