Politics Musics
MUSIC: Nura M Inuwa – Sabuwar Waka Baba Atiku 2019
Advertisment
Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Baba Atiku 2019 ” wakar siyasace wace yayiwa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa najeriya a 2019 domin nuna goyon bayansa a zaben 2019.
Wanda idan baku manta ba a kwanakin baya an yi cewa an kona masa gida to gaskiya wannan karya ce babu abinda ya sameshi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
? Lemata dinke bana mubarwa su baba atiku rikon kasa
? Shi mai kwadayin mulki da nuna iyawa ya kasa.
? canji a cikin canji shine mafitar jama’ar najeriya.
? lima ta dinke gamu dukka mawaka munyo rudina.
? Baba atiku fito jirgin ceton al’umma
Kaine mafitar najeriya.
Kaine mafitar najeriya.
? Baba kajamu muje.
? Kasa ta bushe.
? Tabo ya tsotse ruwa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com