Politics Musics
VIDEO + AUDIO: Sani Liya Liya – Layi Roka
Sani liya liya mai wakar barkwanci ya fitar da sabuwa ta siyasa wanda yayiwa jam’iyar PDP.
Sani liya liya ya yi wakar ” Layi Roka ” wanda yayiwa Atiku Abubakar domin yazo ya gyara kasar nan.
Wanda yayi kalamai sosai na nuna kasawar jam’iyar Apc a shekara 8.