Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – AlQalami
Sabuwa waka abdul d one mai suna “AlQalami” wannan waka tayi dadi sosai kuma wakar soyayya ce.
==> Alqalami da shi na ke rubutan sunanki
==> Farko na da karshena soyyaya ce nasan kin fini sani.
==> Babu sani babu sabo gun mai son taba ranki zani nuni.
==> Alqalami da shi nake rubutun sunanki na baiwa wasu karatu.
==> Gani da dan salona zanyiwa masoyina.
==> Sanadin kauna na gane tusheni a duniya.
==> Soyayya ta fito da Zuciya da yadda nai ambato.
==> Babu ni babu jira idan ka bani soyayya sai na shahara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com