Labarai

Ka Hukunta OSHIMOLE – DSS Ga Buhari



Hukumar tsaro ta jami’an farin kaya watau Department of State Services (DSS) ta shawarci shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya hukunta shugaban jam’iyyar sa ta All Progressives Congress (APC), Kwamared Adams Oshiomhole bisa karbar rashawa ta Dalar Amurka miliyan 55.

Shugaban jam’iyar APC, Adams Oshiomhole ya karbi cin hancin tsakanin dala miliyan 55 ko dala miliyan 80 daga hannun ‘yan takara. An biya kudaden ta hanyar wakilai, ciki har da ‘yar Oshiomholen.


Daga Yaseer Kallah

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button