Hausa Musics

MUSIC : Khairat Abdullahi – Masoyi

Albishirinku Ma’abota ziyarar wannan shafin mai albarka a yau munzo muku da sababbin wakokin kudin album din fasihiyar mawakiya.

Khairat Abdullahi mawaki ce wanda tana da zakin murya da tatausar murya wajen iya rera wakoki inda ta fitar da sabon kudin album mai suna “Da Raina”.

MUSIC : Khairat Abdullahi - Masoyi

Da Raina Album ne wanda ya samu wakoki biyar kacal amma akwai lazafi na soyayya sosai a cikinsa.

Wannan wakar ” Masoyi”  tana daya daga cikin kudin album din.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button