Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Nauwara (Official Audio)
Advertisment
Wakar Abdul d One mai suna “Nauwara” itama sabuwa waka ce.
Ga baitocin wakar kamar haka:-
>> Kece ki kai kirana nauwara.
>> Akwai salo da nake sa masoya su zauna nauwara.
>> Nauwara kice buri ,nauwara kece zabina.
>> burina na kyautatawa mai sona
>> kice cikin raina ,na gargameki kin zauna.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)