Kannywood
Kalli Hotunan Da wani Furodusa ya Biya Ali Nuhu N500,000 Ya aske sumarsa Akan fitowa wani Fim
Advertisment
Alhaji sheshe babban furodusa ne a masana’antar kannywood wanda yayi fice a producing fina finai sosai da sunka matukar haskakawa a masana’antar shine ya fitar da wani hoto na babban jarumi kuma darakta Ali nuhu da wani rubutu kamar haka
“Aski mafi tsada a tarihin a kannywood da furodusa Alhaji sheshe ya biya Ali nuhu N500,000 ya aske sumar sa da don fitowa a shirin kazaminshiri”.
Lallai wannan furodusa ya batar tarihi sosai ga wannan jarumi.
Ga hotuna nan a kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com