Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Yola “Nas” Tsohuwar Matar Adam A Zango
Sababbin kyawawan hotunan tsohuwar jarumar shirya fina finai kannywood kuma tsohuwar shahararren jarumi Adam a zango wato Maryam ab yola wanda tayi fim din “Nas” wanda a bakin nan ne sunkayi aure a yanzu jarumar bayan mutuwar aurenta ta dawo da harka fim wanda tayi da tsohon mijinta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.











