Kannywood
Kalli Hotunan Rahama Sadau Tare Da Mawakiyar Kudu D’ja
Wannan hotunan dai na shahararar jarumar hausa da kudu tare da shahararrar mawakiyar kudu wato naija hip hop wanda sunka yi show a cikin garin kaduna wanda ya kayatar sosai wanda ba’a cewa komai ga hotunan kamar haka:-
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.













