Kannywood

Wuff ! Ummi Rahab Ta Bayyana Saurayin Da Take So Ta Aura

Jaruma Ummi Rahab, Diyar Adam A Zango. Ta Babbayan Saurayin Da Take So Ace Ya Zama Mijinta. Inda Ta Bayyana Wannan Maganar Nata A Wani Video.
Anyi wannan bidiyo ne a cikin raha wanda adam a zango yayi masa kamu amma kuma yarinyar ta musanta hakan in da ta fadi ra’ayin wanda zakuji daga bakinta a wannan bidiyo da ke kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button