Kannywood

Garabasa Ummi Zeezee Ta sanya Gasar ₦100k Allah yasa A Dace

Advertisment

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta saka kacici-kacici inda ta bayyana cewa duk wanda ya lashe zata bashi kyautar kudi naira dubu dari.

Saidai tace sharadin kacici-kacicin shine idan ya kai gobe Juma’a ba’a samu wanda ya lashe ba to ba zata bayar da kudin ba. Abinda Ummi ke so a gayamata shine, shekarunta nawa a Duniya, sannan ran yaushe aka haifeta?

Ta kara da cewa dalilin da yasa ta saka wannan gasa shine saboda mutanen da basu san Asalin shekarunka na Duniya ba amma sai su dinga cema wai ka tsufa dan aci ma mutunci kawai bayan kuma kai kasan har yanzu kai matashine.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button