Kannywood

Kalli Hotunan Jaruma Maryam Yahya A Kasa Mai Tsarki wajen Aikin Umara

A wannan shekara mai tsarki wajen aiki umara wanda manya Manya jaruman kannywood da munka kawo muku labari yanxu haka suna can suna gudanar da ibada a kasa mai tsarki wanda ita ma wannan jaruma mai tasowa wanda fim din ta na farko shine mansoor wato maryam yahya itama na can. Allah ka karbi ibadodinmu baki daya amen.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA