Kannywood

Kalli Hotuna Da Yanka cake da mutanen da Na Taya Hadiza Gabon

Jaruma hadiza gabon tayi murna zagayowar shekarunta a turanci happy birthday a jiya alhamis wanda ta samu dinbin masoya da na taya murna zagayowar muran shekarar Haihuwarta wanda ga biyo nan na kanya cake tare da yan uwanta wanda ta sanya a shafin instagram.

Wannan shine biyon da ta sanya a shafinta wanda gaskiya ta samu mutane sosai ga kadan daga cikin jarumai da sunka taya ta murna.

A post shared by Fati Washa (@washafati) on

A post shared by ALl NUHU (@realalinuhu) on

Wannan kadan ne daga cikin mutanen da na taya ta murna.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button