Addini
VIDEO : Martani – Sheikh Abubakar Mahmoud Gumi Yayi Kuskure cewa : Duk wanda Yace Anyiwa Annabi sihiri A Kashe shi – Mal.Musa Asadus-sunnah
Advertisment
IDAN MALLAM ABUBAKAR GUMI YAYI DAIDAI MUNA TARE DASHI,
AMMA WANNAN MAGANA TASHI BAMU TARE DASHI,
MUNA FATAN ALLAH YA GAFARTA MAI YASA YA HUTA
AMMA WANNAN MAGANA TASHI BAMU TARE DASHI,
MUNA FATAN ALLAH YA GAFARTA MAI YASA YA HUTA
A jiya min kawo muku inda sheihj Abubakar Mahmud Gumi yake yace haka a rubuce.
Nasan wani zaice karya ne to Alhamdulillahi cikin wannam martani malam ya kawo inda yayi wanannan magana.
Muna cewa Sheikh gumi fatan Alkhairi Allah ya gafartamasa yayi masa rahama.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



