Kannywood
Arise Kaduna Sule Hunkuyi Sun Baiwa Ali Art Work Best Commedian 2018 A cikin Hotuna
Advertisment
Wannan kuma wata dama ce da wannan commedian ali artwork ya samu wanda a madadin ceo of hausaloaded blog da mabiyasa na taya shi murna wannan samun lamar yabo ta wannan shekara akan irin gudumuwa da yake badawa a fadin nishadantarwa.
Inada jarumin yayi bayyani a instagram
“Ina Godiya Arise kaduna sule Hunkuy”.
Ga hotunan kamar haka:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com








![[MUSIC] Rarara - Banza 7 Ta kasa Amo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/03/real_dauda_kahutu_rarara-20210302-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

