Kannywood
Album : Ɗan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna ” Take Over”
Hausawa kance komai kyauwon ɗa ya gadi uba nai to yau haidar adam a zango shima ba’a barshi a baya ba inda shima ya fitar da sabon album dinsa mai suna “Take over” wanda ya kamala shooting na wannan album inda wakokin album din kamar haka :-
1. Godiya
2. Rayuwa
3. Take over.
Album din ya samu director by msk sai kuma co-sponsored by the white housa family.
Wanda wannan yaro ya fara nuna tashi fasahar wanda a nan gaba kadan hausaloaded.com zaka kawo muku wannan wakokin sai ku kasance da mu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





