Kannywood
Nafisa Abdullahi Ta Mayarwa wani Martani Mai Zafi Da Yakirata “Karuwa”
Jaruma nafisa abdullahi ‘sumayya’a cikin shirin Labarina ta zamo daya daga cikin jaruman da sunka je dubai wanda a can ne sunka yi murna sabuwar shekarasu.
Wanda tayi posting a shafinta na Instagram inda ake sanya abubuwan kwaliya na nuna sabuwa shekara.
A nan ne wani yace mata
“Karuwa manya”
Marataninda ta bashi shine
“@daura_gida Karuwa shi ya san Dan uwan sa”
Wanda idan kun kula kamar bata damu ba da yace mata hakan ba.