Labarai

Shekarata Uku Ina Tara Kudin Da Zan Sayawa Buhari Fom Din Takarar 2019′

Advertisment

Daga Rabi’u Biyora

Sunansa Yahaya Abubakar dan asalin jihar Kano. Matashin ya bayyana cewa tun shekarar 2015 yake ajiye kudade a asusunsa dake ‘First Bank’ saboda ya siyawa shugaba Buhari fam din takara.

Yace yanzu lokaci ya yi da zai kwaso kudaden gaba daya don cikar burinsa, tun da shugaba Buhari ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button