Politics Musics
MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa
Advertisment
To jama’a ina muku albishir da wata sabuwar wakar Rarara mai taken “Mahadi Ya Tsorata yaki zuwa kano” wannan wakar dae ta nuna cewa rarara yace daman tsoro ne yaji yaki zuwa kano ba, wani sasantawa da anka shiga da shi a teburin sulhu kamar yadda mai gidansa ganduje ya fadi.
Ka kadan daga cikin wakar na tsakuru muku :-
==> Ku bani kidan ganduje dashen Allah
==> Mahadi Ya tsorata yaki zuwa
Advertisment
==> Kano sai baba buhari da ganduje sa kunyi takwas in mai sama ya yarde
==> Sai kace ma matasa su hadu suyo yaki.
==> Mu dae sai baba buhari da ganduje
==> Karya banza kwado yaga tumu
==> wae shekara ukku zulu ina ka tsaya
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com