Hausa Musics
Audio Album : Nura M Inuwa Best of Manyan Mata [Complete Album] 2018
Advertisment
Albishirin ku Ma’abota ziyayar wannan shafi ko ince ma’abota sauraren wakokin nanaye a yau hausaloaded blog yazo kuma da wakokin shahararren mawaki wato Nura M Inuwa da albums dinsa mai suna “Manyan Mata ” na wannan shekara 2018.
Wanda shahararren mawakin yace yana rera wakokinsa ne saboda Ilimantarwa da wa’azantarwa ba dan kudi ba.hausaloaded blog da maziyarta wannan shafi nayiwa wannan mawaki fatan alkhairi.
Ga wakokin kamar haka:-
- Nura M Inuwa Best of Manya Mata – Ana Dara Ga Dare
2. Nura M Inuqaw Best of manyan – Mata Aure Na Soyayya
3. Nura M Inuwa Best of manyan mata – Ba Ciki Na Bane
4. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata -Buga Tambura
5. Nura M Inuwa Best of manyan Mata – Halimatu Sadiya
6. Nura M Inuwa Best of manyan Mata – Happy Birthday
7. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata – Manyan Mata
8. Nura M Inuwa Best of manyan mata – Mata
9. Nura M Inuwa Best of manyan mata – Roman Baka
10. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata – Ummuna
11. Nura M Inuwa Best Of Manyan Mata – Uwar Manya
12. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata – Wata Ruga
13. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata – Yaran mata
14. Nura M Inuwa Best of manya mata – Matan Zamani
15. Nura M Inuwa Best of Manyan Mata-Maza American university
Nura M Inuwa Intro of next coming albums
One Comment