Hausa Musics
[ALBUM] Nura M. Inuwa Best Of Wasika Complete Mp3
Advertisment
Albishirin ku ma’abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau ya cika muku alkawalin ku na sanya muku albums na shahararren mawakin nanaye wato Nura M. Inuwa na wannan Shekara.Wannan shine “Best of Wasika” Wanda daga baya mu sanya muku “Best of Manya Mata”.
Wannan shine alblum na Best of wasika wanda ya dade mutane na son Wannan albums ya fito saboda dadadan wakoki da ke cikinsa.
1. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Dan Gwamna
2. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Duniyar Masoya
3. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Gimbiya
4. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Kaunarki Nake
5. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Labarina
6. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Madubin Rayuwa
7. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Masoyan wakena
8. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Matar Mijina
9. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Mun Shaku Da Juna
10. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Na Tafi Na Dawo
11. Nura M. Inuwa Best of wasika – Na Zabeki
12. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Ruwan Ido
13. Nura M. Inuwa Best of Wasika – Sakona
14. Nura M. Inuwa Best of wasika – Wasika
15. Nura M. Inuwa Best of Wasika Inda Da Rai Da
16. Nura M. Inuwa Intro Up coming Albums