Hausa Musics
MUSIC – Abdul D One – Hamdiyya
Advertisment
Albishirinku yan uwana a yau munzo muku da wakar fasihin matashin yaron nan wato Abdul D One da wakarsa ‘Hamdiyya’ wanda a wakar ta samu kalaman soyayya sosai wanda saninku ne wannan yaro daman dai iya wakar soyayya.
Kada ka bari a baka labari.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



