Labarai
Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jamhuriyar Nijar A Gobe Talata
Advertisment
A gobe Talata ake sa ran shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Nijar domin halattar taron tattalin arziki a tsakanin kasashen yankin Afrika
A tawagar ta shugaban kasa akwai ministan kudi Mrs Kemi Adeosun da shugaban babban Nijeriya Mr Godwin Emefiele.
Kasashen dake cikin wannan taron sun hada da Nijeriya, Cote d’Ivoire, Ghana da Nijar. Bayan taron a ranar shugaban kasa muhammadu Buhari zai dawo gida Nijeriya.
Daga Sani Twoeffect Yawuri
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com