Labarai
A FADA A CIKA Gwamna Elrufai Ya Cika Alkawarin Da Ya Dauka Na Saka Yaronsa A Makarantar Gwamnati (Kalli Hotuna)
Advertisment
Idan dai za ku iya tunawa a shekarun baya ne gwamnan na Kaduna ya yi alkawarin saka yaron na shi a makarantar gwamnati don inganta harkar ilimi a jihar, sabanin yadda sauran ‘yan siyasa da kuma manyan masu kudi kan kwashi ‘ya’yansu zuwa wasu kasashe maimakon karfafa wadanda suke da su a jihohin su.
Daga Bangis Yakawada
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)











