Labarai

ABUN MAMAKI :- Ashe Bahaushe Bai Taba Yin Shugabncin Nijeriya Ba?

Advertisment

Daga Rabi’u Biyora

Idan muka kalli yawan al’ummar Hausawan dake Nijeriya, da kuma irin cigaban da suka jawowa kasar, amma a ce har yanzu ko sau daya ba su taba samun damar shugabanci a Nijeriya ba…

Ku kalli jerin sunayen ‘yan Arewan da suka mulki Nijeriya, cikinsu babu Bahaushe ko guda daya.

1… Tafawa Balewa …… ?  Ba BAHAUSHE bane

2… Yakubu Gawon …. Kabilar Angas

3…. Murtala Muhammad….. daga Auchi

4….. Shehu Shagari….. Basakkwace

5…. Muhammadu Buhari…. Bafulatani

6….. Ibrahim Badamasi Babangida …. Banufe

7….. Sani Abacha….. Kanuri

8…… Abdulsalam Abubakar ….. Gwari

9….. Musa Yar,adua …… Bafulatani…..

Wannan dalilin ya sa za mu fara gudanar da kamfen din ganin Bahaushe cikakke shi ma ya samu damar yin shugabancin Nijeriya, nan gaba bayan Buhari ya sauka a 2023.

#Bahausheforpresident2023

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button