Sabon Tsarin MTN Da Zaka Siya MB 500 Akan Naira #100 Kacal
Sabon Tsarin MTN Da Zaka Siya MB 500 Akan Naira #100 Kacal
Wannan Wani Tsari Ne Na MTN Mai Suna (MTN QuicK WinD ) Da Aka Taba Samu Tun Shekarar Data Gabata Wato 2016, Mutane Kalilan Ne Kawai Suka Mori Tsarin
(MTN QuicK WinD ) Tsari Ne Da Mutum Zai Kwashi Garabasar MB Har 500 A Naira Dari Kacal.
Har Na Tsahon Sati Guda Waton KwanaKi 7 Kenan Kafin Yayi Expire
Wannan MB Yana Aiki Ne A Kowace Device Kamar Wayoyin (Andriod,Window,Symbian Da Java) Yana Aiki A PC. Wato Computer Ba Tare Da Anyi Amfani Da Wani Application Ba Yayin Amfani Da MB
Ya Ake Shiga Tsarin???
Da FarKo Kawai Ka Tabbatar Akwai #100 Cikin WayarKa
Saika Danna *446*11*4*7*5#
Da Zarar Kadanna Zasu Tura Maka Confirmation SMS. Cewa Yayi Ko Baiyi Ba
Sai Dai Ba Kowane SIM Card Vane Zai Mori Wannan Garabasar Sai Iya Za6a66un Sim Card Kadai
Domin Duba MB Dasu BaKa Sai Ka Danna *559 # Ko *559*2#
sources:hausamini.com